Daga Abdulmumin Giwa
Kunce musu mushrikai, kafirai, masu bautar farin kyalle, baku cin yankansu, baku basu aure, baku binsu sallah, kuna zagi da cin zarafin waliyansu inda ko a lokacin wa’azin kasa da kukayi na kwanannan a Kano sai da kuka zage Sheikh Inyass tatas, kunce salatil fatihi ba salati bane, kuna zagin Sheikh Tijjani, har ta kai mabiya Tijjaniya suka ce gara Kirista da Dan Izala a wurinsu saboda Kirista ya yarda su Musulmi ne. Amma yau saboda rashin kunya da iskancin zamani, sai gaku a gaban jagoransu kuna cewa wai su daku wai Ahlus Sunnane kuma wai kun fi kusa dasu a kan yan Shiah. Yan iskan zamani kenan. Ko kun canza akidar Wahabiyacinne kuma don kuna neman hadin kan yan Tijjaniyya ku kashe yan Shiah? To kunji kunya tunda ya baku amsar da ta dace sai ku jira sai kun Musuluntar dasu sun daina Shirka da bautar farin kyalle sai su zama Ahlus sunna.
Kun mantane domin kwananan Musulmin duniya sukayi fatawa a Misra cewa ku wasu abunne daban ba Ahlus sunnaba. Kuje can kuji da yiwa Yahudawa aikin raba kan Musulmi da kisan Musulmi, da ta’addanci a duniya yadda kuka saba. Su Yan Shiah sun yarda da Musuluncin duk wanda yace La ilaha illallah Muhammad rasulullah kuma sun fiku kusa da yan Tarika don suna da soyayya mai karfi da iyalan gidan Manzo kuma sun yarda waliyyansuma Sharifaine kuma suna girmamasu. Ba zaku iya yaudarar Malaman mu na Tarika su tayaku ta’addanciba. Marasa kunya kawai.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s